Posts

Showing posts from February, 2023

MAGANIN GAGARARREN SANYIN MARA NA MAZA DA MATA MUJARRABUN FISABILILLAH DAGA:

Image
  MAGANIN GAGARARREN SANYIN MARA NA MAZA DA MATA MUJARRABUN FISABILILLAH DAGA: 🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄   Idan ka karanta ka turawa sauran yan uwa domin su amfana. Ga kadan daga Alamomin cutar sanyin mara. 1. Dauke sha'awa 2. Fitar farin ruwa daga gaba 3. Tsagewar farji 4. Fitar kuraje a gaban mace ko namiji 5. Saurin inzalii 6. Ciwon idanu,har yakan sa a daina gani 7. Fiyar kuraje a jiki ko wani sashe na jiki. 8.fitar kuraje a baki da makogaru . Amma fa bacterial infection suna da yawa,amma mu masu maganin hausa duk suna daya ake kiran su dashi wato sanyin mara. Amma a ilimin zamani na likitanci suna da sunayen su daban daban ga kadan daga cikin su  1. Candida 2. Pelvic inflammatory disease(pid) 3. Gonorrhea 4. Urinary tract infection 5. Chlamydia 6. bacterial vaginosis Wadan nan sune kadan daga cikin su,sai dai ta hanyar alamomi kusan baa iya banbancewa domin wasu lokutan suna da makamantan alamu,saboda haka aje ga likita domin sanin kalar wanda mutum yake dauke d...