Posts

Showing posts from August, 2023

Wata sanarwa daga gwamnatin Nijar, ta ce sojojin ƙasar za su kai wa masu tsaron fadar Bazoum hari idan ba su janye ba.

Image
  Wata sanarwa daga gwamnatin Nijar, ta ce sojojin ƙasar za su kai wa masu tsaron fadar Bazoum hari idan ba su janye ba.  Wata majiya na cewa a halin yanzu ana kokarin tattaunawa domin sassanta lamarin. Hakan duk na faruwa ne bayan masu tsaron fadar sun tare hanyar gidan, lamarin da ya janyo fargaba a ƙasar.

Aliyu

Image
Domin 👇