Wata sanarwa daga gwamnatin Nijar, ta ce sojojin ƙasar za su kai wa masu tsaron fadar Bazoum hari idan ba su janye ba.

Wata sanarwa daga gwamnatin Nijar, ta ce sojojin ƙasar za su kai wa masu tsaron fadar Bazoum hari idan ba su janye ba. 

Wata majiya na cewa a halin yanzu ana kokarin tattaunawa domin sassanta lamarin.

Hakan duk na faruwa ne bayan masu tsaron fadar sun tare hanyar gidan, lamarin da ya janyo fargaba a ƙasar.

Comments

Popular posts from this blog