Wata sanarwa daga gwamnatin Nijar, ta ce sojojin ฦasar za su kai wa masu tsaron fadar Bazoum hari idan ba su janye ba. Wata majiya na cewa a halin yanzu ana kokarin tattaunawa domin sassanta lamarin. Hakan duk na faruwa ne bayan masu tsaron fadar sun tare hanyar gidan, lamarin da ya janyo fargaba a ฦasar.
zan iya rasa rayuwata idan baki aureni ba wani saurayi ya kamu da soyayyar hadizan saima tsohowar jaruma kannywood yanzu admin February 17, 2023 0 zan iya rasa rayuwata idan
Comments
Post a Comment